Wednesday, 10 November 2021

Mai Girma Mai Dakin Gwamnan Jahar Kano Prof Hafsat Abdullahi Umar Ganduje OFR KHADIMUL ISLAM Ta Gabatar da Taron mata na Mutane 4,500 Wanda Ba'a taba irinsa ba a Siyasar Jahar Kano.




Mai Girma Mai Dakin Gwamna Her Excellency Prof Hafsat Abdullahi Umar Ganduje Tayi Taron Mata Wanda ba'a taba Irinsa ba a Siyasar Jahar Kano, Taron da Ya Hada Matan Shugabanin Jam'iyyar APC na Jahar Kano, Matan Kwamishinoni, Matan Yan Majalisu Na Jaha Dana Tarayya, Matan Shugabanin Kanan Hukumomi 44, Matan Adviser Na Mai Girma Gwamna, Mata Permanent Secretary, Matan M.D da D.Gs, Matan SSA Na Mai Girma Gwamna, Matan Kansiloli 484, Matan Supervisory Councillor na jahar Kano. Women Leader na Local Government Dana Mazabu Tare Da Mataimakan Su.


Taron Wanda Aka Shirya Domin Godiya ga Allah da Nuna Jindadi  Irin Yadda Gwamnati Jahar Kano Karkashin Jagoracin MaiGirma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ke Yin Ayyukan Alheri a fadin jahar kano. Tare Da Yabawa mai Girma Gwamna Akan Nadin Mukaimai Wanda akayiwa Mata a Cikin Gwamnatin s

0 comments: